Friday, January 16
Shadow

Shin da gaske Bidiyon Tsyràìchy na Amani, Tsohuwar budurwar mawakin Arewa Bilal Villa ya bayyana ko kuwasharri ake mata?

Ana ta yamadidi a kafafen sada zumunta cewa, Bidiyon tsiraici na Amani, Tsohuwar Budurwar Mawakin Arewa, Bilal Villa ya bayyana.

Shafuka da yawa wasu suna habaici inda wasu kuma kai tsaye suke bayyana cewa Bidiyon nata na tsiraici ya bayyana.

Saidai a iya binciken da hutudole yayi, bai ci karo da wannan Bidiyon tsiraici ba, kawai dai yamadidi ne ake yi, ko kuma wasu ne ke son bata mata suna.

https://www.tiktok.com/@_mr_funny01/video/7576680582336236821?_t=ZS-91j5ksvoA2T&_r=1
https://www.tiktok.com/@sarkinmuridai1/video/7576693485059722518?_t=ZS-91izY0cSqNl&_r=1
https://www.tiktok.com/@sarkinmuridai1/video/7576684245691665686?_t=ZS-91izVIJAc6b&_r=1
https://www.tiktok.com/@saadat190/video/7577002700433378616?_t=ZS-91izLQqMW6D&_r=1
Karanta Wannan  Ji yanda manajan Otal a Ingila ya kirawa Gwamnan Najeriya daya kama daki a otal din 'yansanda saboda yawan kudin da yaga yana watsi dasu, ya sha ya haukacene

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *