
Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kamo hanyar dawowa Najeriya bayan kwashe kwanaki kusan 20 a kasashen Waje.
Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana cewa, shugaba Tinubu ya kamo hanyar dawowa Najeriya daga Abu Dhabi.