Friday, December 5
Shadow

Shugaba Tinubu ya nada dan shekaru 39 shugaban hukumar NERC

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya nada Abdullahi Garba Ramat dan shakeru 39 shugaban hukumar NERC.

Ramat Yayi karatun Injiniya kuma yana da digiri na 3, watau PhD

Hakanan shugaban ya kuma nada karin mutane biyu a matsayin Kwamishinonin hukumar, Abubakar Yusuf da Fouad Olayinka Animashun.

Duka wadannan nade-nade zasu tabbata ne bayan amincewar majalisar dattijai.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Shugaban karamar hukumar Kazaure na rabawa mutane rigunan Sanyi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *