Shugaban Hukumar Alhazai (NAHCON) Farfesa Abdullahi Saleh Usman Pakistan tare da rakiyar wasu daga cikin manyan jami’an hukumar, sun sauƙa a filin jirgin sama na Port Harcourt domin shirin tashin jirgin farko na Alhazan bana da za a yi gobe a Owerri, fadar gwamnatin jihar Imo.

NAHCON Information.
