Monday, July 13
Shadow

SO GAMON JINI: Murtala Idris Kenan Wanda Tsananin Farin Ciki Da Murnar Auren Mawaƙi Rarara Da A’isha Humaira Ya Sadaukar Da Bijiminsa, Tare Da Alƙawarin Kai Masa Shi Har Garin Abuja

Murtala Idris Kenan Wanda Tsananin Farin Ciki Da Murnar Auren Mawaƙi Rarara Da A’isha Humaira Ya Sadaukar Da Bijiminsa, Tare Da Alƙawarin Kai Masa Shi Har Garin Abuja

Murtala ya fito daga Sara ƙaramar hukumar Gwaram dake jihar Jigawa.

Ko ya kuke kallon wannan sadaukarwa?

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Abinda 'Yan Darika suke yi, yafi wanda Marigayi Dan Damusa Yake yi na aika mutane lahira ba gaira ba dalili>Inji Dr. Hussain

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *