Wannan wata matashiyace data koka da cewa iyayenta basu kyauta mata ba da suka haifota take shan wahala a Duniya.
Tace ya kamata a yi doka da zata rika hukunta mutane irin iyayenta masu haifo mutane suna shan wahala.