Friday, January 23
Shadow

Ta mayar da Naira Miliyan 330 da aka tura a Asusun bankinta Bisa kuskure

Wannan matar me suna Aisha Isah Yelwa, ta mayar da Naira Miliyan 330 da aka tura bankinta bisa kuskure.

Tana zaunene a Lapai, Jihar Naija.

Da yawa sun jinjina mata da wannan namijin kokari.

Karanta Wannan  Da Duminsa: 'Yan Bìndìgà sun tare 'yansandan Najeriya sun kashe 2 daga ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *