Wednesday, October 14
Shadow

Wane Irin Neman Duniya ne haka? Kalli Bidiyon yanda wani Boka kewa wani Attajiri sihirin mallaka

Wani Bidiyo ya watsu a kafafen sada zumunta inda aka ga anawa wani Attajiri sihirin Mallaka.

Wani Bokane ke yin Sihirin inda aka ji yana kiran sunan Mutumin yana cewa sai ya baiwa wata mata kudaden da ya mata alkawari kamin ya samu kwanciyar Hankali.

https://twitter.com/i/status/2058992593690628213
Karanta Wannan  Daga karshe Malam dogo dai ya hadu mataimakin shugaban kasa a fadar gwamnati, kuma ya cika burinshi na shan fura da sugar har ma ya samu karin coke da kuma jarin sana'a na Naira Miliyan biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *