
Magajin garin new York City na kasar Amurka, Zohran Mamdani ya shiga cikin ‘yan Najeriya da suke murnar ranar ‘yanci.
An ganshi rike da avin magana yana musu jawabi.
A ranar Alhamis din data gabata ne Najeriya ta cika shekaru 66 da samun ‘yanci daga Turawan Mulkin Mallaka.