Friday, July 17
Shadow

Wasan Kwaikwayo ne ya kawo Sanata Natasha Akpoti majalisa har ta yi kokarin shiga>>Inji majalisar Dattijai

Majalisar Dattijai ta Najeriya ta bayyana cewa, Wasan Kwaikwayo ne ya kai sanata Natasha Akpoti majalisar a jiya talata har take kokaron shiga ciki.

Majalisar ta bayyana hakane ta bakin me magana da yawuntaz Sanata Yemi Adaramodu a hirar da aka yi dashi.

Yace ko da akwai hukuncin kotu, ba sanata Natasha Akpoti bace da kanta zata zartar dashi ba.

Yace akwai wakilin kotu da ya kamata ya kaiwa majalisar takardar hukuncin da ootun ta yi.

A jiya talata ne dai Sanata Natasha Akpoti ta yi yunkurin shiga majalisar da karfin tsiya amma abin ya faskara.

Karanta Wannan  Shi dai Wandabya sai min GLK dinnan ya kuma bude min babban Shago, ina zaune a Otal yace in tashi daga Otal in nemo gida kalar wanda nake so ya saimin>>Rahama Saidu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *