Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan kasar Dr. Congo sun sauki hankula saboda shigar da suka yi zuwa kasar Amirka buga gasar World Cup

A kasar Amirka inda ake buga gasar World Cup, an ga ‘yan kasar Dr. Congo sanje da kaya masu kalar fatar Damisa.

Lamarin yasa sun dauki hankula a filin jirgi bayan da suka sauka.

Da yawa sun bayyana cewa, shigar ta burgesu.

Karanta Wannan  Maganar gaskiya Tinubu na ƙoƙari wajen gyaran tattalin arzikin ƙasa kuma ya cancanci a ƙarfafi Gwiwarsa - Fayose

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *