Wasu ‘yan Najeriya 6 sun gamu da ajalinsu bayan da aka kashesu a kasar Afrika ta kudu.
Saidai da bidiyon faruwar lamarin ya bayyana a kafafen sada zumunta, ‘yan kasar Afrika ta kudun sun rika yabawa wanda suka kashe ‘yan Najeriyar.
Sun yi fatan a kara kashe ‘yan Najeriyar da yawa.