Wednesday, January 15
Shadow

Za’a kama shugaban wata makaranta saboda ya bar dalibansa na rera tsohon taken Najeriya

Tsohuwar kakakin ‘yansandan jihar Legas, Dolapo Badmus ta yi kiran a kama shugaban wata makaranta me zaman kanta da babban malamin makarantaar saboda rera tsohon taken Najeriya.

Ta bayyana cewa, ta zo wucewa ta kusa da makarantar ne sai ta ji suna rera tsohon taken Najeriyar.

Tace tuni ta yiwa ‘yansanda magana kan a kamasu tare da gurfanar dasu a gaban kotu dan musu hukunci.

Tace kwanaki 3 bayan da shugaban kasa ya sakawa dokar canja taken Najeriyar hannu, duk wanda aka samu bai iyashi ba, to me laifi ne.

Tace kada wanda ya tambayeta laifin me suka yi, duk wanda ke da tambaya, ya samu lauya ya masa karin bayani.

Karanta Wannan  Abin Kunyane hukuncin da kotu ta yanke a Kano>>Inji Babban Lauya, Femi Falana

Tace duk wanda bai iya sabon taken Najeriya ba, to yana cin amanar kasane.

‘’If, as at today, three days after the President of Federal Republic of Nigeria signed and assented the New National Anthem into law and you are not able to recite it in a whole, then you are a suspect

I just passed through a private school and I could here them singing the old National Anthem! “Arise oh compatriots”! (We are no more arising as compatriots, it is Nigeria we are hailing now). I have called police to come and arrest not only the proprietor but the head teacher inclusive (I will make sure they are charged to court) Don’t ask me for what offence? Consult any lawyer to learn more…….. Anyone not singing the new national anthem is sabotaging Nigeria L, I won’t tolerate any unpatriotic attitude….”

Karanta Wannan  Da Duminsa: Fadar Shugaban kasa ta musanta cewa, Ministan kudi ya gabatar da Naira Dubu Dari da biyar(105,000) a matsayin mafi karancin Albashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *