Friday, January 23
Shadow

Ku shirya zamu kara kudin wutar lantarki>>Gwamnatin Tarayya ta gayawa ‘yan Najeriya

Gwamnatin tarayya tace tana shirye-shieryen kara kudin wutar lantarki nan da wasu watanni kadan masu zuwa.

Me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar makamashi, Olu Verheijen ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da kafar Bloomberg a birnin Darussalam na kasar Tanzania.

A shekarar data gabata dai, an kara kudin wutar nunki 3 ga wadanda suke kan tsarin Band A na wutar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: “A dinga kula da mata, kada a bar su haka babu Jima’i, domin kyalesu babu jima’i akwai cutarwa a ciki”>>Inji Sheikh Al-Karmawi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *