Wednesday, April 15
Shadow

‘Yar Haya ta fasawa me gida kai bayan da ya bata notice na tashi

Wata mata dake zaune a gidan haya ta fasawa me gida kai bayan da ya bata notice ta tashi daga gidansa.

Me gidan wanda matashine kuma marayane ya bukaci matar ta tashi.

Lamarin ya farune a garin Umugbabe Ovoko dake karamar hukumar Igbo-Eze ta jihar Enugu.

Wani dan jarida daga jihar ne me suna, Chijinkem Ugwuanyi ya bayyana hakan inda yace tuni jami’an ‘yansansa sun kama matar da ‘ya’yanta 2.

Karanta Wannan  Alfashar dake faruwa a yankin Arewa ta zarce duk inda ake Tunani, Wai a Arewa ne za'a kama mutum da mata 3 a dakin Otal ya Rhasu>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *