Saturday, May 17
Shadow

Kalli Sojar Najeriya data kirkiro Jirgin saman yaki na farko

Sojojin Najeriya sun samu nasara babba inda suka hada jirgin yaki na farko kuma wadda ta kerashi sojar sama ce me suna Lieutenant Nkemdilim Anulika Ofodile.

Sojar dai ta yi karatu kimiyyar sararin samaniyane kuma an sajawa jirgin saman yakin data kirkiro sunan Tsaigumi Tactical UAV.

Wannan nasara ba karamin abin ci gaba bane a hukumar sojojin Najariya dama Najeriya baki daya.

Karanta Wannan  Dalilin da ya sa Gwamnatin Tarayya ba ta fara biyan kananan hukumomi kudadensu kai tsaye ba – ALGON

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *