Sunday, March 30
Shadow

An kama Wannan mutumin da ya baiwa masu gàrkùwà da mutane bayanai akan me gidan da yake haya suka saceshi

An kama wani mutum dan shekaru 35 me suna Adeniyi da ya hada baki da masu garkuwa da mutane suka sace me gidan da yake haka.

Bayan kamashi an gano dalar Amurka $2000 a gidansa.

Ana kyautata zaton ‘yan Bindigar ne suka bashi.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu Ya Isa Kasar Saudiyya Domin Sasanta Riķiçin Gabas Ta Tsakiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *