Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotunan wata halitta da ba’a taba ganin irinta ba da Turawa suka gano a karkashin ruwa

Wannan wata halittace da turawa suka gano daga karkashin ruwa wadda ba’a taba ganin irin ta ba.

halittar dai ta baiwa mutane mamaki gata kuma da ban tsoro.

Saidai Muce Allah me iko.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Wani Dan Bìndìgà da yafi Bèllò Tùrjì rashin Imagi da hadari ya bayyana, ji mummunar ta'asar da ya aikata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *