Wani dansandan Najeriya da ya tsayar da mota taki tsayawa ya makale a saman motar inda akaita gudu dashi ba tare da tsayawa ba.
Hakan yakan faru musamman ga masu motoci da suka san suna da laifi dan kada su tsaya a kamasu.