Wannan hoton Sanata Natasha Akpoti ce da mijinta tare da Sanata Godswill Akpabio da matarsa.
Dama dai Mijin Sanata Natasha Akpoti yace Sanata Godswill Akpabio abokinsa ne kuma ya mai alkawarin ya daina neman matarsa a baya