Friday, December 5
Shadow

Darajar Naira ta fadi a kasuwar Chanjin kudi

A jiya, an sayi dalar Amurka akan farashin N1,515, hakan yana nuna darajar Naira ta fadi a kasuwar bayan fake idan aka kwatanta yanda aka sayi dalar ranar Litinin a farashin N1,510

Hakanan a kasuwar Gwamnati ma, Nairar faduwa ta yi inda aka sayi dala akan farashin N1,502.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Ruwan Sama Ya Sauka Yanzu Haka A Jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *