Friday, December 5
Shadow

Soyayyar Gaskiya: Ta yadda ta aureshi duk da bashi da hannu

Wannan matar ta yadda ta auri masoyinta duk da yake cewa bashi da hannaye biyu.

Hotunansu sun dauki hankula a kafafen sadarwa inda ake ta bayyana mamakin faruwar lamarin.

Karanta Wannan  Karya ake mana, bamu ce mun daina siyo man fetur daga kasar waje ba>>NNPCL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *