Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Ku daina zarginmu idan mukace sai me Kudi muke so, Babu wadda zata so ta fito daga gidan Talauci ta fada gidan Talaka>>Inji Wanan Matashiyar

Wata Matashiya ta dauki hankula a kafafen sadarwa bayan da ta ce a daina zargin mata masu cewa sai me kudi suke so.

Tace babu wadda zata so fitowa daga gidan Talakawa kuma ta auri Talaka.

Hakanan tace maza sukan ce sai kyakkyawa suke so dan haka suma mata a daina zarginsu idan sun ce sai mai kudi

Kalli Bidiyon ta:

kalli anan

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta turo munafuki cikin mu sannan hadi da matsin EFCC, zamu dan ja baya da maganar shirin kayar da Tinubu a zaben 2027>>Jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *