Friday, December 5
Shadow

Mazan Najeriya basu iya Soyayya ba>>Inji Mawakiyar Najeriya Tiwa Savage

Mawakiyar Najeriya, Tiwa Savage ta soki mazan Najeriya inda tace basu iya soyayya da tarairayar mace ba.

Ta bayyana cewa, mazan Najeriya na da kyauta da kuma kwarjini amma basu iya tarairayar mace ba.

Tace mazan Najeriya sun kuma iya Kwalliya amma ita ba abinda take nema ba kenan.

Karanta Wannan  Ina jin daɗin ganin jam'iyyun adawa cikin matsala - Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *