Monday, September 21
Shadow

Hotuna: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya karɓi baƙuncin jakada na musamman daga Mai Martaba Sarkin Qatar

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya karɓi baƙuncin jakada na musamman daga Mai Martaba Sarkin Qatar, ƙaramin ministan Ƙasashen Waje na ƙasar, Dr Mohammed Bin Abdulaziz L Thani tare da rakiyar jakadan Qatar a Najeriya, Ali Ghanem Al-Hajri.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A karshe dai bayan da mutane da yawa keta kokarin a kulle masa YouTube channel, Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya fito ya bayar da hakuri kan zage-zagen da yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *