Saturday, June 27
Shadow

Ina zuwa Masallaci, da Coci da gurin masu bautar Gumaka saboda nasan duk dai Allah daya ake bautawa>>Inji Mawakin Najeriya, Portable

Mawakin Najeriya me yawan jawo cece-kuce, Portable ya bayyana cewa yana zuwa kusan duka guraren ibada da ake dasu a Najeriya, watau Masallaci, Coci, da wajan masu Bautar Gumaka.

Yace dalilinsa na yin hakan shine yasan duk Allah daya ake bautawa.

Yace yana rokon Allah kuma Allah na amsa mai du’a’insa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Soja ta baiwa Abokan aikinta maza shawarar cewa, su san irin matan da zasu rika aure, dan wasu matayen sojojub so suke a kaisu yaki a Kshekye su ci gado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *