Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Gwanin Ban Tausai yanda Aka jefowa wata mata kaya waje daga gidan haya tana kuka

Wannan Bidiyon wata matace da take kuka tana nuna yanda aka wulakantata a gidan haya aka jefo mata kayanta waje.

Lamarin dai ya baiwa da yawa tausai inda aka rika mata fatan Alheri.

Karanta Wannan  A sanya Najeriya cikin addu'o'in Maulidi - Remi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *