Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Lodun wuce kima da Wannan motar ta yi ya baiwa mutane mamaki

Wannan motar ta yi lodin wuce kima da ya baiwa mutane mamaki.

A karshe dai an ga Motar na tafiya da baya kuma tana shirin tuntsurewa.

Karanta Wannan  Ko NLC na iya tilasta wa gwamnoni biyan albashi mafi ƙanƙanta?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *