
Mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore kuma dan siyasa ya bayyana cewa an riga an rubuta sakamakon zaben shekarar 2027.
Ya bayyana hakane a wata hira da kafar Vanguard ta yi dashi.
Inda yace abu daya kawai da ‘yan Najeriya zasu yi shine su yi zanga-zanga dan samun zabe me kyau amma tsarin zaben da ake dashi bai da kyau
Kuma ya bayyana cewa, ba zai hada kai da Peter Obi ba a zaben shekarar 2027 ba.