
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, hadarin da Adam A. Zango yayi maganar gaskiya ya daku.
Yace kawai dai saidai ace Allah ya bashi lafiya.
Yace ba dan Allah ya kiyaye ba da saidai a ji wani labarin.
Gfresh ya bayyana hakane a wani sabon Bidiyon da ya saki.
A baya dai Gfresh yayi kiran a daina yawan zuwa gaida Adam A. Zango saboda ya samu ya huta.