Wannan matar ta bayyana cewa, a baibul an gayawa mazaje au biyawa matansu bukatar Jima’i dan kaucewa cin amana.
Ta bayyana cewa, kuma jikin mace an ce musu ba nata bane, na mijinta ne hakanan shima namijin ba nasa bane na matarsa ne.