Wata fastuwa mace ta dauki hankula bayan da aka ganta tana wa’azi a coci sanye da matsatstsun kaya.
Da yawan samari dai sun bayyana cewa cocinta zasu rika zuwa.
Saidai wasu sun ce irin wannan shiga bata dace da me wa’azi ba.