Friday, December 5
Shadow

Kalli Hadiza Gabon ta wallafa hotunan ta lokacin tana ‘yar Lukuta da yanzu data rame inda tace kula da jiki na da muhimmanci

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta wallafa tsaffin hotunanta dana yanzu.

Hadiza wadda ta jawo cece-kuce bayan data rame tace kula da jiki na da kyau dan farin cikin meshi.

Karanta Wannan  Ɗan Majalisar Taraiya na Fagge, MB Shehu ya saya wa mabuƙacin tsoho injin facin da ya roƙa a wani faifen bidiyo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *