Sunday, June 28
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan Najeriya daga Arewa ya auro ‘yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu

Wani dan Najeriya da ya auro ‘yar kasar Amurka a matsayin mata ta biyu.

A hirarsa da BBC da kuma matan nashi ya bayyana cewa duka yana kula da su yanda ya kamata.

Da yawa sun yi mamakin yadda ‘yar kasar Amurkar ta amince ta zauna duk da yake cewa bata saba da tsarin auren mata biyu ba a kasarsu.

Hirar tasu dai ta kayatar sosai.

Karanta Wannan  Ji bayani dalla-dalla yanda Ministan Abuja Nyesom Wike ya baiwa dansa filiye dubu arba'in a Abuja wanda kudinsau sun kai dala Biliyan $3.6, yace so yake 'ya'yansa su zamana sun fi kowa yawan filaye a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *