Friday, December 12
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gwamna Zulum ya tarar da ma’aikatan gidan Gwamnati dake zuwa aiki da wuri ya basu kyautar Naira Miliyan 2 kowannen su

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya tarar da ma’aikatan gidan gwamnatin jihar Borno dake zuwa aiki da wuri da sassafe a wata ziyarar ba zata.

Rahoton yace ya baiwa kowanne daga cikin ma’aikatan da ya tarar sun je aiki da wuri kyautar Naira Miliyan 2.

Da yawa sun yabawa gwamnan game da hakan da yayi.

Karanta Wannan  Duk da tsadar rayuwar da ake ciki, Tattalin arzikin Najeriya ya samu Tagomashi>>Inji Bankin Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *