Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya Isa Daura dan halartar jana’izar marigayi Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Atiku ya samu Rakiyar Tawagarsa zuwa Daura.
Da Misalin karfe 2 ne za’a yi jana’izar Buhari.