Tsohon Ministan Sufuri Kuma me sarautar dan Amanar Daura, Rotimi Amaechi ya isa Daura wajan halartar jana’izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.