An hango gwanan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare tare da tsohon Gwamnan jihar, Ministan tsaro, Bello Matawalle suna tafawa a wajan jana’izar Buhari.
Lamarin yasa mutane na cewa dama manyan ‘yan siyasa basa gaba tsakanin junansu.