Friday, June 26
Shadow

‘Yan majalisar Dattijai sun tafi hutun wata biyu

‘Yan majalisar Dattijai sun tafi hutun watanni biyu da suka saba yi duk shekara.

Sai nan da watan Satumba 23 sannan zasu dawo daga hutun.

Saidai kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa, sauran kwamitin majalisar zasu ci gaba da aiki a yayin da ake hutun.

Karanta Wannan  Kamun da akawa Tsohon Gwamnan Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal siyasa ce kawai>>Inji PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *