Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo da Duminsa:Bashir Mai Shadda ya bayyana tarin Kudaden da mutane suka aikawa Ummi Nuhu har daga kasashen waje

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Me shirya Fina-finan Hausa, Bashir Mai Shadda ya bayyana cewa, Mutane sun nunawa Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu Soyayya.

Yace bayan da ya wallafa bayanan ajiyar bankinta, Mutane daga ciki da wajen masana’antar tasu hadda ma daga kasashen waje an rika tura mata kudade.

Kuma yace har yanzu kofa a bude take.

@abmaishadda

Allah ya saka muku da alkhairi. Ameen summa Ameen

♬ original sound – @realabmaishadda
Karanta Wannan  Hotuna: Wannan bawan Allahn ya tsero daga hannun 'yan Bìnďìgà a jihar Zamfara bayan kwanaki 47 suna rike dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *