
Bidiyon su Tauraruwar fina-finan Labarina, Maryam Labarina ya watsu sosai inda aka ji ta tana cewa ba zatawa mijinta wanke-wanke ba.
Bayan faruwar hakan ne, kwatsam jiya, sai ga matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu a dakin girki tana kallon wasan ‘yan matan ‘yan kwallon Najeriya, Super Falcons.
A yanzu dai itace mace ta daya a Najeriya gata kuma a dakin girki.
Da yawa sun ce magana kare.