Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ta wallafa Bidiyo ta tare da mijinta suna nishadi.
Ta wallafa Bidiyon ne a comment inda masoya ke yabawa yayin da wasu kuma ke kushewa.