Monday, May 19
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyo yanda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi tuntube ya fadi a wajan taron ranar ‘yanci

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi tuntube ya fadi a wajan taron ranar ‘yanci.

Kalli bidiyon a kasa:

Jami’an tsaro sun yi gaggawar zuwa taimaka masa ya mike.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Matatar Mai Ta Ɗangote Za Ta Fara Sayar Da Mai Kaitsaye Ga Ƴan Kasuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *