
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya nada Abdullahi Garba Ramat dan shakeru 39 shugaban hukumar NERC.
Ramat Yayi karatun Injiniya kuma yana da digiri na 3, watau PhD
Hakanan shugaban ya kuma nada karin mutane biyu a matsayin Kwamishinonin hukumar, Abubakar Yusuf da Fouad Olayinka Animashun.
Duka wadannan nade-nade zasu tabbata ne bayan amincewar majalisar dattijai.