Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ashe tun a watan Yuni an yi Bidiyo aka nuna cewa an sace karafan titin jirgin kadan Abuja zuwa Kaduna amma ba’a dauki mataki ba, jirgin ya ci gaba da jigila

Bidiyo ya bayyana dake nuna cewa, a watan Yuni an bayyana yanda aka sace karafan dake rike da titin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna amma ba’a dauki mataki ba.

A jiya ne dai jirgin kasan yayi hadari inda mutane 6 suka jikkata sannan wani mutum daya ya rasu kamar yanda rahoton ya nunar.

A Bidiyon an ga yanda wani ke nuna karafan jirgin kasan a kwance babu wani karfe dake rike dasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ku Daina ganin Tshàgyèràn Dhàjì tare da jami'an mu a wajan sulhu ku rika mamaki, doka ta hana mu kamasu idan suka fito Sulhu>>Inji Shuaban 'Yansandan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *