
Amarya Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan data saki a shafinta na sada zumunta.
Da yawa sun rika fadar kamar tana da ciki.
Wannan ne dai karin farko tun bayan aurenta da ta saki hotunanta ga Al’umma.
Saidai har yanzu wasu na ci gaba da tambayar cewa basu ga mijinta ba.