Friday, December 5
Shadow

Taufa: Kalli Bidiyon Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya tafi kasar Saudiyya dan yin tallar Dan Wake acan

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul kenan a wannan Bidiyon inda yake bayyana cewa ya tafi kasar Saudiyya dan yin Ibada dannan yayi tallar Danwake.

A nan Najeriya dai ya shiga gurare daban-daban inda yayi tallar Dan Waken.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Matan mu na lalata da fararen hula saboda an kaimu daji yin yaki da 'yan bîndîgá an manta damu>>Sojojin Najeriya suka koka

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *