CIKIN HOTUNA: Rarara Ya Tallafawa Wasu daga cikin kin manoman Jihar Katsina, da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah.
Anyi Taron Bada Tallafin Ne a Garin Kahutu Karamar Hukumar Danja Dake Jahar Katsina.
Rabi’u Garba Gaya
Media Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara.