Monday, September 7
Shadow

Da Sheikh Dr. Ahmad Gumi, watau Abdulrahaman Ahmad ya kammala ya kammala makarantar horas da sojoji ta NDA

Dan babban malamin addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi, me suna Abdulrahaman Ahmad ya kammala makarantar horas da sojojin Najeriya, NDA.

Malam ya halarci wajan bikin yaye su da aka yi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaban Sojojin Najeriya ya koma da zama jihar Borno dan magance matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *