Tauraruwar Fina-finan Hausa, Khadija Osi ta sake daukar hankula bayan sakin wani Bidiyo tana rawa.
Wasu sun rika yaba mata.
Inda wasu suka rika fadin wani kaya sai amale wasu kuma sun rika fadin cewa, Allah ya shirya mana zuri’a.